2022: Bidiyon gaisuwar sabuwar shekara daga ma'aikatan BBC Hausa

Bayanan bidiyo, Gaisuwar sabuwar shekara daga ma'aikatan BBC Hausa
An wallafa

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon

Ma'aikatan BBC Hausa sun yi wa dimɓin masu saurare da mabiya gaisuwar sabuwar shekara.

Ma'aikatan sun kuma yi kyakkyawan fata ga alherin shekarar.