...Daga Bakin Mai Ita tare da Musa Mai Sana’a

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Musa Mai Sana’a
An wallafa

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 79, shirin ya tattauna da fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Musa Mai Sana’a mai yawan fitowa a fina-finan barkwanci.

Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh

Ɗaukar bidiyo/Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir