‘Abin da ya sa na daskarar da gawar mahaifiyata bayan ta mutu’

Bayanan bidiyo, ‘Abin da ya sa na daskarar da gawar mahaifiyata’
An wallafa

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon

Kim Jung-kil ya biya kuɗi domin daskarar da gawar mahaifiyarsa bayan mutuwarta tana da shekara 80.

Amma me ya sa? Ba shi kaɗai ba ne - akwai kimanin mutum 600 da aka daskarar da gawarsu a duniya.

Wannan wani tunani ne na daskarar da gawa da nufin kimiyya a nan gaba za ta iya dawo da rayuwar mutum.