Daga Bakin Mai Ita tare da Ali Jita
An wallafa
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 75, shirin ya tattauna da fitaccen mawakin nan na Hausa Ali Jita, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da fina-finai.
Ɗaukar bidiyo: Fatima Othman
Tace bidiyo: Umar Rayyan