Omicron: Abin da ba ku sani ba kan sabon nau'in korona mai firgita duniya

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Omicron: Abin da ba ku sani ba kan sabon nau'in korona mai firgita duniya na Omicron
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

An gano sabon nau'in kwayar cutar korona mai suna Omicron a karon farko a Birtaniya, bayan da masana kimiyya suka bayyana bullarta a kasar Afirka ta Kudu a matsayin mai hadarin gaske.

Ga wasu abubuwa da suka kamata ku sani kan sabon nau'in korona mai firgita duniyar.