...Daga Bakin Mai Ita tare da 'Abba John' na Kwana Casa'in

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da 'Abba John' na Kwana Casa'in
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 74, shirin ya tattauna da fitaccen dan wasan nan da ke fitowa a fim mai dogon Zango na Kwana Casa'in, wato Abba Sa'ad wanda aka fi sani da 'Abba John', inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da fina-finai.

Ɗaukar bidiyo: Abdussalam Usman Abdulkadir

Tace bidiyo: Umar Rayyan

Wasu bidiyon da za ku so ku kalla