Banɗakin naira miliyan 5 da ke yi wa mutum tsarki da ruwan ɗumi
An wallafa
Japan ta sauya banɗaki zuwa na fasaha inda ake samar duk ɗaya kan kimanin naira miliyan biyar.
Shin wannan bunƙasar fasaha ko kuma mai cike da rikitarwa da ba a buƙata? Duk yadda kuke tunanin banɗakin ya fi haka saboda tsadarsa.
Za ku iya kallon banɗakin na Japan.