Yadda kurame suke shan wahalar rainon 'ya'yansu

Bayanan bidiyo, Yadda kurame suke shan wahalar rainon 'ya'yansu
An wallafa

Latsa hoton da me sama domin kallon bidiyon:

A wasu lokutan haihuwa tana yin babban tasiri wanda ba a yi zata ba a kan lafiyar kwakwalwar iyaye.

Amma kun taba yin tunanin irin tasirin da za ta yi a kan lafiyar kwakwalwar kurame mata?

Catherine ta yi bayani kan halin da ta shiga a lokacin da ta haihu, da kuma yadda aka gano tana fama da cutar tsananin damuwa bayan haihuwa, da ma yadda ta fuskanci kalubalen tare da taimakon wata kungiya a Nairobi da ke taimaka wa mata kurame da ke fama da cutar tsananin damuwa bayan haihuwa.

Anne Okumu ce ta tsara da kuma tace bidiyon

Anthony Irungu ya dauke shi