Farashin gas na ɗaga hankalin magidanta a Najeriya

Bayanan bidiyo, Gas
An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyo

Idan akwai wani abu da farashinsa yake daga hankalin magidanta a wannan lokaci, to ba komai ba ne illa farashin gas din girki.

Yanzu a Abuja ana sayar da silinda mai nauyin 12.5kg a kan naira 8500.

A farkon wannan shekarar a Abuja an sayar da 12.5kg tsakanin naira 3600 zuwa 4000.

Shirya Bidiyo: Umar Rayyan

Daukar bidiyo: Yusuf Ibrahim Yakasai