...Daga Bakin Mai Ita tare da Umar Gombe

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Umar Gombe
An wallafa

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 70, shirin ya tattauna da Umar Gombe jarumin fina-finan Kannywood.

Jarumin ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da fina-finai.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdussalam Usman