...Daga Bakin Mai Ita tare da mai waƙar Abba gida-gida

Bayanan bidiyo, ... Daga Bakin Mai Ita tare mai waƙar Abba gida-gida
An wallafa

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 69, shirin ya tattauna da Tijjani Gandu, mawaƙin siyasa wanda ya yi waƙar Abba gida-gida da kuma wasu waƙoƙin fina-finan Kannywood.

A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da kuma waƙoƙinsa.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Fatima Othman