Sabon salon satar amsar jarrabawa a takalmi a Indiya
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Ƴan sanda a jihar Rajasthan da ke arewacin Indiya sun ce wasu gungun mutane sun bullo da wata sabuwar hanyar satar amsa ta na'urar Bluetooth.
Wasu su kan boye na'urar a karkashin silifas wasu kuma su cusa ta a cikin kunne.
Suna hakan ne a jarrabawar cancantar zama malamai da ake yi a jihar.
Wasu bidiyon da za ku so ku kalla