Matar da ta haifi ƴan biyu cikin dogon barci
An wallafa
Ku latsa hoton d ake sama don kallon bidiyon:
Wata mata da ta haifi ƴan biyunta a cikin dogon suma ta yi kira ga mata masu ciki su yi allurar riga-kafin cutar korona.
Sultana Ashiq ta kamu da cutar korona lokacin da take da ciki wata 31 kuma ta shafe kwana 41 tana fama da cutar a dakin kulawa ta musamman a asibiti.
Hukumomin lafiya a Ingila sun yi kira ga mata masu ciki su yi riga-kafinsu don gudun faɗa wa cikin matsala.