Yadda ake rububin kayan gwanjo a Ghana

Bayanan bidiyo, YAdda ake rububin kayan gwanjo a Ghana
An wallafa

Ku latrsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Kasuwar kayan gwanjo na ci sosai a Ghana, sai dai yawancin kayan wadanda ake kai su daga Turai da Amurka sun tsufa.

A karshe, sai dai a tattara a kai su bola.

Wakilin BBC Thomas Naadi ya yi bincike kan yadda kasuwar take.