Nasarorin da shirin Izzar So ya kawo min - Lawan Ahmad
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A cikin wannan bidiyon, furodusan shirin Izzar So mai dogon zango da ake nunawa a Youtube ya ce ya samun dumbin nasarorin sakamakon shirin.
Lawan Ahmad ya ce ba shi ba ma hatta da 'yan downloading da taurarin shirin kowa ya samu alkhairi.