Bidiyon Ku San Malamanku tare da Shiekh Madu Mustapha
An wallafa
Ku latsa hoton sama don kallon bidiyon:
A wannan makon shirin BBC Hausa na Ku San Malamanku ya tattauna ne daya daga fitattun malaman addinin Musulunci a jihar Borno Sheikh Muhammad Ibrahim Mustapha, wanda aka fi sani da Sheikh Madu Mustapha.