... Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Malika
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 68, shirin ya tattauna da Maryar Muhammad da aka fi sani da Maryam Malika tauraruwa a Kannywood.
A wannan shiri ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta da yadda ta bar fim ta yi aure, da kuma yadda ta ci gaba da fina-finai bayan mutuwar aurenta.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Yusuf Ibrahim Yakasai