Mahangar Zamani: Sabon shirin BBC na matasa
An wallafa
Latsa hoton da ke sama don kallon somin taɓin shirin.
BBC za ta fara wani sabon shiri mai suna "Mahangar Zamani" wanda zai yi duba kan rayuwar matasa a wannan zamanin.
Shirin zai rika zuwa a shafin BBC na Youtube da sauran shafukan sada zumunta.