Bidiyon Zamantakewa: Hada kula da iyali da aikin ofis

Bayanan bidiyo, Bidiyon Zamantakewa: Hada kula da iyali da aikin ofis
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da ke lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.

A wannan kashi na 14, shirin ya yi duba ne kan rayuwar mace mai aure kuma ma'aikaciya, kan dabarun da za bi don sauke kowane nauyi ba tare da matsala ba.