Ina hada karatun jami'a da wakar zamani - Geeboy

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Ina hada karatun jami'a da wakar zamani - Geeboy
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Mawaki Abdullahi Abdullahi da aka fi sani da Geeboy ya ce waka na saka shi nishadi, kuma yana karatun jami'a da waka a lokaci guda.