...Daga Bakin Mai Ita tare da Excellency na Labarina
An wallafa
Ku latsa hoton sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 66, shirin ya tattauna da Abdullah Amdaz da aka fi sani da Excellency a shirin Labarina.
A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ɗaukar bidiyo: Abdussalam Usman
Tacewa: Yusuf Ibrahim Yakasai
Gabatarwa: Buhari Fagge