Sabon Shata: Da rera kiran sallah na fara waƙa

Bayanan bidiyo, ‘Da rera kiran sallah na fara waƙa’
An wallafa

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon

Muhammad Musa da ake kira Sabon Shata ya ce ya fara waka ne da rera kiran Sallah a studio.

Ya ce babban burinsa shi ne Allah ya masa daukaka ya tsaya da kansa a harakar waƙa.

Ya kuma ce duk da ya sa waka a gaba amma bai yi watsi da sana'arsa ba ta kanikancin waka.