Bidiyon Ku San Malamanku tare da Sheikh Rabi'u Rijiyar Lemu

Bayanan bidiyo, Bidiyon Ku San Malamanku tare da Sheikh Rabi'u Rijiyar Lemu
An wallafa

A shirin Ku San Malamanku na wannan mako BBC ta tattauna ne da Sheikh Muhammad Rabi'u Rijiyar Lemu.