Bidiyon Ku San Malamanku Tare da Malam Sadiqu Siddiq
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A wannan mako shirin Ku San Malamanku Tare da Malam Sadiqu Siddiq daga jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya.
Malam Sadiqu ya taba zuwa na ɗaya a gasar karatun Kur'ani ta duniya a matakin izu sittin.