Bidiyo: Sarƙaƙiyar da ke cikin zamantakewar iyaye da 'ya'yan riƙo

Bayanan bidiyo, Bidiyon Zamantakewa
An wallafa

Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da ke lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.

A wannan kashina takwas, shirin ya yi duba ne kan Sarƙaƙiyar da ke cikin zamantakewar iyayen riƙo da ƴaƴan riƙo.