Matar da ke ɗaukar hotunan kwalliyar matan Afghanistan babu burka

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Matar da ke ɗaukar hotunan kwalliyar matan Afghanistan babu burka
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Fatimah Hossaini mai ɗaukar hoton ado da kwalliya ce a Afghanistan.

Ta kan ɗauki hotunan da ke bayyana al'adun ƙasar daban-daban.

Fatimah na fuskantar ƙalubale da dama kan aikinta amma tana jajircewa da fatan nuna wa duniya wani ɓangare na Afghanistan da ba a saba gani ba.