Dr. Aliyu Ahmad: Dan Najeriyar da ke aiki a kamfanin Microsoft

Bayanan bidiyo, Dan Najeriyar da ke aiki a kamfanin Microsoft
An wallafa

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon

Ɗan asalin jihar Bauchi a Najeriya Dr. Aliyu Ahmad da ake kira Khalifah, ƙwararre a fannin fasahar sadarwa.

Dr. Aliyu wanda ya yi karatun digiri a Birtaniya, yana cikin waɗanda suka sake fasalta tsarin babban kamfanin sadarwa na Birtaniya BT.

Kuma yanzu ma’aikaci ne a babban kamfanin fasaha na Amurka, Microsoft.