Bidiyon dabbobin da suka yi kwantai bayan Babbar Sallah a Lagos

Bayanan bidiyo, Bidiyon dabbobin da suka yi kwantai bayan Babbar Sallah a Lagos
An wallafa

Masu sayar da dabbobi a birnin Lagos da ke birnin Lagos a kudancin Najeriya sun bayyana cewa za su bar dabbobin da suka yi kwantai a lokacin Babbar Sallah zuwa lokacin Kirsimeti.

Masu sayar da dabbobi a kasuwar Alaba Rago sun ce za su ci gaba da bai wa ragunan da shanun abinci domin su mayar da jikinsu kafin lokacin sayar da su.