Mece ce makomar zakunan Afirka?
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Yawan zakuna ya ragu matuƙa a mafi yawan sassan Afirka.
Ko mayar da hankali kan warware matsalar ƙarewar da zakunan ke yi ta hanyar amfani da mutanen al'ummar zai kawo sauyi?
Ɗaya daga cikin matan da ke jagorantar wannan sauyi Dr Moreangels Mbizah, ta yi bayani.
Ta ce sanya mutanen da yankunan ya shafa na da matuƙar muhimmanci wajen hana ƙarewar zakunan.