Zainab Isa: Matashiyar da ta rungumi sana'ar zane-zane da fenti a Kaduna
An wallafa
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Zainab Isa wata matashiya ce 'yar jihar Kaduna da ke Najeriya da ta rungumi sana'ar zane-zane da fenti.
Ta shaida wa BBC cewa tun tana karamar yarinya take sha'awar zane-zane.