Bidiyon yadda za ki zamantakewarki da uwar miji
An wallafa
Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da zai dinga lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.
A wannan kashi na biyar ɗin, shirin ya yi duba ne kan Yadda mace za ta zauna kyautata zamantakewarta da uwar mijinta.