Bidiyo: Yaya mutanen da ba sa cin nama ke ji da Sallar Layya?
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Sallar Layya al’amari ne mai muhimmanci sosai ga a Musulunci.
Amma ko yaya mutanen da ba sa cin nama suke yi a lokacin?
BBC ta ji ta bakin wata ‘yar Turkiyya mazauniyar birnin Istanbul.