Bidiyo: Mutumin da yake sarrafa shara domin yin tufafi

Bayanan bidiyo, Mutumin da yake sarrafa shara domin yin tufafi
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Sarrafa sharar da muke fitarwa zuwa wani abu mai amfani na iya zama babban aiki.

Amma Elisha Ofori Bamfo, wani mai tsara yadda ake dinka tufafi a Ghana ya samo wata mafita game da shara.

Yana sarrafa shara domin yin tufafi - wadanda ya ce ana matukar bukata.