Abin da ya sa na gamsu an kashe Abubakar Shekau

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Mai sharhi kan al'amuran tsaro Barista Bulama Bukari ya bayyana wasu dalilai da ya sa ya gamsu an kashe shugaban Boko Haram Abubakar Shekau.