Abin da ya sa na gamsu an kashe Abubakar Shekau

Bayanan bidiyo, Abin da ya sa na gamsu an kashe Abubakar Shekau
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Mai sharhi kan al'amuran tsaro Barista Bulama Bukari ya bayyana wasu dalilai da ya sa ya gamsu an kashe shugaban Boko Haram Abubakar Shekau.