Yadda ta kaya tsakanin NLC da El-Rufa'i a yajin aikin Kaduna
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Bayan shafe kwanaki uku ana tataburza tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da kungiyar kwadago ta kasa NLC, kan yajin aikin da aka shiga sakamakon korar ma'aikata da Gwamna Nasir El-Rufa'i ya so yi, a karshe dai an janye yajin aiki.
Hakan ya zo ne bayan da gwamnatin tarayya ta kira bangarorin biyu don shiga tsakani.
Madina Maishanu ta yi mana duba kan lamarin, da irin halin da 'yan jihar suka shiga.
Wadanda suka yi aiki a kan bidiyon:
Tsarawa: Umar Rayyan
Bidiyo: Yusuf Ykasai
Gabatarwa: Madina Maishani