Bidiyon Ku San Malamanku tare da Sheikh Muhammad Abubakar Saminaka

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A wannan makon, shirin Ku San Malamanku na BBC Hausa ya tattauna da Sheikh Muhammad Abubakar Saminaka dan Najeriya mazaunin Sudan.