Bidiyon Ku San Malamanku tare da Sheikh Muhammad Abubakar Saminaka

Bayanan bidiyo, Ku San Malamanku tare da Sheikh Muhammad Abubakar Saminaka
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A wannan makon, shirin Ku San Malamanku na BBC Hausa ya tattauna da Sheikh Muhammad Abubakar Saminaka dan Najeriya mazaunin Sudan.