Sheikh Jarrah: Me ya haddasa rikicin Masallacin Kudus?
An wallafa
Latsa hoton sama domin kallon bidiyon
Birnin Kudus na fuskantar rikici mafi muni a cikin shekaru da yawa.
Daruruwan Falasdinawa da kuma gomman ƴan sandan Isra’ila sun ji rauni a arangamar da aka yi a ƴan kwanakin da suka gabata.
Amma mene ne ya haifar da tashin hankalin?