Yadda aka yi gwajin tashi da saukar jirgin da zai kai mutane duniyar wata

Bayanan bidiyo, Yadda aka yi gwajin jirgin da zai kai mutane duniyar wata
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon

Jirgin SpaceX Starship na gwaji, ya yi nasarar tashi da sauka a karon farko. A baya an sha gwada tashi da shi sau huɗu amma ya gaza saukowa lafiya.