Kokarin da mata kan yi wajen kula da gida a lokacin azumi

Bayanan bidiyo, Kokarin da mata kan yi wajen kula da gida a lokacin azumi
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Shin ya mata ke hada ibada da kuma kula da ayyukan yau da kullum na gida kamar girki, renon yara da dai sauransu.

Bara mu duba irin hidimomin da mata ke yi lokacin Ramadan.