Bidiyon Ku San Malamanku tare da Malam Muhammad Mashhud

An wallafa

Malam Muhammad Mashhud mahaddaci kuma masanin Alkur'ani, wanda kuma yake karantar da ilimi a Masallacin Madina dake Saudi Arabia.