Bidiyon Ku San Malamanku tare da Malam Muhammad Mashhud

Bayanan bidiyo, Bidiyon Ku San Malamanku tare da Malam Muhammad Mashhud
An wallafa

Malam Muhammad Mashhud mahaddaci kuma masanin Alkur'ani, wanda kuma yake karantar da ilimi a Masallacin Madina dake Saudi Arabia.