Na’urar NASA ta aiko da saƙon muryar na sautin sararin duniyar Mars

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Na’urar NASA ta Perseverance ta aiko da saƙon muryar kanta tana zagaye a sararin duniyar Mars.

Tana ci gaba da aiko da sabbin hotuna na binciken da take yi na ko an taɓa yin rayuwa a Jar Duniyar.

Ga wasu karin bidiyo da za ku so ku kalla