Na’urar NASA ta aiko da saƙon muryar na sautin sararin duniyar Mars
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Na’urar NASA ta Perseverance ta aiko da saƙon muryar kanta tana zagaye a sararin duniyar Mars.
Tana ci gaba da aiko da sabbin hotuna na binciken da take yi na ko an taɓa yin rayuwa a Jar Duniyar.