Tasirin yajin aikin masu safarar abinci zuwa kudu kan farashin kayayyaki
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Yajin aikin da masu safarar kayan abinci daga arewacin Najeriya zuwa kudu suka yi ya haifar da karanci da tashin farashin kayayyaki a kasuwar dabbobi da ta kayan abinci a Lagos.