Namaste Wahala: Rayuwar ‘yan Najeriyar da suka auri Indiyawa

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Rayuwar ‘yan Najeriyar da suka auri Indiyawa
An wallafa

Ku latsa hoton da ke ƙasa don kallon bidiyon:

Sabon fim ɗin Namaste Wahala fim ne a kan wani ɗan Indiya da ƴar Najeriya da suka fara soyayya da juna, da yadda mu’amalarsu ta yi tasiri duk kuwa da bambance-bambancen al’adunsu.

Mun yi magana da wasu Indiyawa biyu da a zahiri suka fara soyayya da wasu ƴan Najeriya, inda muka tambaye su idan da abin da za su iga gaya mana, kuma idan akwai kamanceceniya tsakaninsu da na cikin fim ɗin.

Wasu bidiyo da za ku so ku kalla