Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yarinyar da cin zalinta da aka yi a makaranta ya ba ta azamar yin fice a wasan tsere
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Priyanka Dewan ta sha gwagwarmaya a rayuwa: daga cin zalin da aka dinga yi mata a makaranta zuwa fitacciyar ƴar tseren da sau uku tana karɓar kambu a gasar Olympics.
Ku kalli wannan bidiyon don ganin labarinta.