Yarinyar da cin zalinta da aka yi a makaranta ya ba ta azamar yin fice a wasan tsere

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Yarinyar da cin zalinta da aka yi a makaranta ya ba ta azamar yin fice a wasan tsere
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Priyanka Dewan ta sha gwagwarmaya a rayuwa: daga cin zalin da aka dinga yi mata a makaranta zuwa fitacciyar ƴar tseren da sau uku tana karɓar kambu a gasar Olympics.

Ku kalli wannan bidiyon don ganin labarinta.

Ga wasu bidiyon da za ku so ku kalla