Fibroid: Cuta ƙarin mahaifa da ke barazana ga lafiyar matan Afirka
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Mata da dama a kasashen Afirka na fama da cutar kabar mahaifa da ake kira ‘fibroids’, matsalar da ta fi shafar mata bakaken fata fiye da sauran jinsi.
Babu bincike mai yawa game da abubuwan da ke haddasa cutar ta ‘fibroid’ ko kuma yadda za a yi rigakafinta, da hakan ya sa ta zama cutar da mata bakaken fata ba za su iya kaucewa ba.